Saturday, 10 September 2016

Muhimman labarun ranan juma’a

Jaridar NAIJ. Com ta tattara muhimman labarun da suka auku a ranan juma’a, 9 ga watan Satumba.

1.Dalilin da yasa muka daga zaben jihar Edo- INEC

Battle in Edo

Hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta INEC ta amince da daga zaben gwamnan jihar Edo da makonni 2 saboda dalilai na tsaro

2.Sabuwar maganan Mbaka

Vocal Nigerian reverend Ejike Mbaka

Mai magana da yawun shugaban kasa, Femi Adesina ya rubuta cikin wata jawabi da yayi a shafin sa na Facebook domin yin lallashi ga yan najeriya cewa suyi hakuri kada su fidda tsammani ga gwamnatin Muhammadu buhari.

3.Yan bindigan neja delta sun shiga 3 yayinda sojin suka bayyana sabon shiri

shocking revelation

Lt Gen Tukur Yusufu Buratai, chief of army staff

Shugaban rundunar sojin kasan najeriya, Tukur Buratai ya bayyana cewa za’a tura rundunar soji 10,000 yankin neja delta zuwa 2017. A yanzu, an tura soji 3,000 ne yankin a hiron murmushin kada

4.Wani mutum ya rubuta sunan buhari a babur dinsa

okada

Kwanakin baya aka tsare wani mutum domin ya sanya ma karen sa buhari kuma yanzu ga wani ya sanya ma sunan babur dinsa buhari

5. Canji ya zo! Buhari ya sayar da jiragensa

Buhari-in-plane

A shekaran da ya gabata, shugaba buhari yayi alkawarin zai sayar jiragen shugaban kasa. A yanzu, Garba Shehu ya sanar da cewa shugaba buhari ya bada umurnin a sayar da jirage.

6.Ya kamata a saka dokar ta baci a najeriya

Fred Majemite

Fred Majemite

A wata hira da ya gabatar da dan Jaridan Naij. Com Austin Oyibode,Fred Majemite ya tattauna akan kalubalen da wannan gwamnati ke fuskanta kuma ake bukatan yi.

7.Rundunar sojin najeriya sun samu nasara akan yan bindigan neja delta.

Troops during their field training exercise

Kakakin sojin,Kanal Sani Usman ya sanar da cewa rundunar 2 briged sun samu babban nasara a wata horo da ake kira “Operation Crocodile Smile”.

8. Buhari zai je kasar Amurka

buhari-in-presidential-jet

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya je kasan amurka da sauran deliget daga Najeriya domin halartan taron Majalisar dinkin duniya ta 71.

The post Muhimman labarun ranan juma’a appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.



from Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7 http://ift.tt/2cNhSgo
// via IFTTT

No comments:

Post a Comment

Ads